Kamfanin MTN Zai Bada Tallafin Scholarships Kyauta Ga Yan Nigeria
Kamfanin MTN a ƙarƙashin Program dinsu na MTN Science And Technology Scholarship sun sake fitar da sanarwar bayar da Scholarship ga ɗaliban Science and Technology Barkanku da wannan lokaci, sannunku…