An kori ƙarar Atiku da Peter Obi, An yi harbe-harbe a iyakar kasar Pakistan da Afghanistan
Kotun da ke sauraron ƙararrakin zaɓen shugaban ƙasa a Najeriya, ta kori ƙarar Ɗan takarar jam’iyya PDP Atiku Abubakar, da ke ƙalubalantar nasarar shugaban kasa Bola Tinubu na jam’iyyar APC.…