Npower Payment today’s Update Dr Betta Obi

Npower Payment today’s Update Dr Betta Obi
PVHH,HUB,RRR a yadda Dr Betta edu ta dage da bayani akan su akwai yiwuwar fah October ta cika alkawarin ta na fidda Mutum 150m daga kangin talauci a najeriya in Sha Allah.
Muna hasashen yiwuwar October ta fara biyan alumma farkon sa ko karshan sa in Sha Allah.
Hakama npower yanzu haka tana wani Shirin shirya biya na baidaya cikin Lokaci kamar yadda alamu suka bayyana Amman Kuma minister Bata sa ranar fara cigaba da biyan alumma ba.
Masu farfa ganda akan cewa an cire C1 daga npower a Dan nawa binciken banga Wanda ya buga kwatan kwamci wannan labarin ba a jarida ko Kuma redio.
Abunda muka sani shine a dokance waadin su ya kare kamar yadda doka ta Bada. Bugu da kari minister bace ta aje C1 ba.
Cikin C1 akwai masu bin bashi da dama Kuma tabbas za’a biyasu akan Kari sai dai su Kara hakuri yanzu ana kan C2 ne masu bin bashi.
Ka tabbatar kayi validation yadda doka ta Bada hakan ne kadai zaisa ka samu hakkin na npower program.
yanzu NASSCO Mr betta edu tayi nadin mukami wanda suke cikin shrin RRR kuma shirya.
Danna Kasa Domin Dubawa