Latest Posts

Tallafin da Gwamnatin Tarayya zata bada ga talakawa domin rage radadi/ beneficiary RRR, PVHH, NCTO, HUP, CCT

Dr. Betta Edu ta kaddamar da tantancewar rajista na National Social Social Register
na kasa a lagos

Babu maganar bude sabon portal domin cikewa.

Sabida akwai tsohon register
RRR, PVHH, NCTO, HUP, CCT, Wanda mutun million12 keciki.
Za’a kara mutane million 3 Amman ta hannu wakilan Nassco Wanda tuni sun fara aikin a fadin kasar nan Cikin kauyuka na matalauta inda talauci yafi muni gurinne zasu cika gibin mutane million 3m. READ MORE

Aikin tabbatarwa da fadadawa
zai dauki tsawon makonni uku (3) zuwa.
Karshen watannan na October.

Da take jawabi jim kadan bayan ta kammala tantance rajista
Tace suna aikine tabbatar ta gaskiya register

Advertisement

Aikin zai daukesu zuwa
Karshen wannam watan ta October

Bayan kammala aikin
Za’a biya Naira naira N25k sau uku
a November to December
Domin rage radadin cire tallafin mai

Advertisement

Ko kuma a hada dukka abada N75k a lokachi guda cikin December.

Domin Karin bayani

Advertisement

Danna nan

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button