Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci fatan kunajin dadin kasancewa damu akowani lokaci.

Kamar kullum ayauma wata sabuwar damace da akasamu domin samun saukin kiran waya ta hanyar amfani da wannan application din dake kasa dazarar kayi registered dashi zaka fara yinkira akyauta.

Download Now

Bayan kunsaukeshi a play stores zakuyi login idan kun taba yin afani dashi idan kuma bakutaba ba sai kuyi register.

Note:

Zaku iya kiran wadanda suka taba yin amfani da app dinne koda ayanzu basadashi ko karamar wayane dasu zaku iya kiransu kuma zaku iyayi musu register ta wayanku domin samun damar amfani da wannan dama da akasamu, sannan dole sai mutum yabude datar wayanshi zai iyayin kiran.

Allah yasa mudace ameen.

By admin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *