Kamfanin MTN a ƙarƙashin Program dinsu na MTN Science And Technology Scholarship sun sake fitar da sanarwar bayar da Scholarship ga ɗaliban Science and Technology

Barkanku da wannan lokaci, sannunku da sake kasancewa da wannan website namu mai albarka munagodiya akoda yaushe

Kamfanin MTN Zai Bada Tallafin Scholarships Kyauta Ga Yan Nigeria

Kamfanin MTN a ƙarƙashin Program dinsu na MTN Science And Technology Scholarship sun sake fitar da sanarwar bayar da Scholarship ga ɗaliban Science and Technology

Barkanku da wannan lokaci, sannunku da sake kasancewa da wannan website namu mai albarka munagodiya akoda yaushe

Scholarship ɗin na kamfanin MTN Nigeria ɓangare guda biyu ne kamar haka;

Karatun Kimiyya da Fasaha (MTN Science and Technology Scholarship)
Scholarship ga Makafi (MTN Scholarship for Blind Students)

Mai sha’awar cike wannan tallafin MTN na Scholarship ya shiga link ɗin da ke nan ƙasa ya yi apply 👇
https://www.mtn.ng/scholarships/

Allah Ya taimaka

By admin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *